HAUSA AMAZON KDP FROM A TO Z
Hausa Amazon KDP From A to Z |
Hausa Amazon KDP From A to Z |
ASSALAMU ALAIKUM. Jama'ar wannan shiyya wato masu magana ko fahimtar harshen Hausa. Ina masu son sanin menene Amazon KDP? Kuma ya ake samun kudi da shi? Kuma menene mahangar shari'a a kan harkar? To ga dama ta samu ga mai buƙata.
⏩⏩⏩⏩⏩⏩⏩⏩⏩⏩
A kwanakin baya da muka ga yadda ake sanya kudade masu yawa kafun a koyar da mutum, hakan ya sa muka shirya tutorial na kyauta da harshen Hausa wanda ya rigaya ya gabata. Daga nan kuma muka fitar da kwasakwasarmu na bidiyo da ke koyar da harkokin Amazon KDP daga bango zuwa bango cikin harshen Hausa wanda muka siyar a Naira 1000 kacal. Daga nan na fitar da wani littafi mai suna Daloli a tafin hannunka wanda ya ke koyar da wannan harkar dalla-dalla shi ma a Naira 1000 kacal. Waɗannan duk sun gabata.
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
A yau kuma mun fitar da sabon manhaja wato Application wanda ya tattaro duk abun da ake buƙata domin sanin wannan harkar ta Amazon KDP daga farko har zuwa karshe. Misali
✍ Littafin Amazon kdp Hausa
✍ Bidiyoyinmu na koyar da harkokin Amazon KDP daga bango zuwa bango cikin harshen Hausa
✍ SHAWARARI na musamman
✍ Yadda ake buɗe ACCOUNT na dala domin karɓan kuɗinka zuwa gida
✍ Akwai filin mutattauna
✍ Wuraren da zaka samu littafi na kyauta da za ka gyara ka siyar a AMAZON ba tare da wani wahala ba
✍ Yadda ake haɗa littafi da waya
✍ Yadda ake buɗe ACCOUNT da kdp
✍ Yadda ake ɗaura littafi a kan Amazon kdp
✍ Filin yin gasa
A takaice dai akwai abubuwa da dama a cikin wannan manhajar, saboda haka kada ku bari a baku labari.
👂👂👂👂👂👂👂👂👂
Ga mai buƙata ya a jiye lambarsa na whatsapp a comment domin turo masa da wannan Application ɗin. Ko kuma a mun magana ta whatsapp 09066551810. Amma muna son duk wanda mu ka tura masa ya yi mana abu guda biyu su ne:
1. Ya Yi mana addu'a
2. Ya tura wa mutum 5 wannan manhajar dan Allah, domin burinmu shi ne kowa ya ƙaru.
📚📚📚📚📚📚📚
Masu neman karin bayani sai su mana magana ta comment ko whatsapp. Sai mun ji ku Bissalam.
✍Ahlulbayan
✍A A Ahal
✍Ahalancy Tech
#amazonkdptips#yanargzo #INTERNET#onlinestore #mubarak2023 #mubarakeey #howtomakemoneyonline#howtomakemoneyonlineforbeginners#howtomakemoneyonlineinnigeria#howtomakemoneyfromhome#howtomakemoney #hanyoyinSamunKuɗi #kdppublishing#kdpauthor
Reply with your names and location